Hausa Culture

Mutane sun mutu a ruftawar ma’adini a Kwango – DW – 06/20/2025

Akalla mutane 16 ne suka mutu sakamakon rushewar mahakar ma'adinin kwal mafi girma a Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango, mahakar kuma da ke karkashin ikon...

A Afirka ta Kudu za a binne tsohon shugaban kasar Zambiya – DW – 06/20/2025

Iyalan marigayi shugaban Zambiya, Edgar Lungu, sun sanar da cewa za a binne tsohon shugaban a Afirka ta Kudu, bayan rikici da gwamnatin...
spot_imgspot_img

Ana ci gaba da barin wuta tsakanin Isra’ila da Iran – DW – 06/21/2025

Rahotanni da ke fitowa daga birnin Tel Aviv na Isra'ila sun nuna cewa Iran ta yi ruwan makamai...

Harin kunar bakin wake ya halaka akalla mutum 12 a Borno – DW – 06/21/2025

Rahotanni da ke fitowa daga arewa maso gabashin Najeriya sun nuna cewa wata da ake zargi 'yar Boko...